Hausa News

Ƙasashen Larabawa sun yi fatali da kafa gwamnatoci biyu a Sudan

Ƙungiyar Ƙasashen Larabawa ta Arab League ta jadadda cewa duk wani yunƙuri na samar da wata gwamnati a Sudan ya saɓa ka’ida kuma ba shi da gurbi, matakin da aka cimma bayan taron da aka gudanar a birnin Bagadaza.

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top