2025
‘Yansanda a Kano sun kama wanda ake zargi da Kashe matar aure.
Rundunar ‘yan sandan Kano ta kama wanda ake zargi da laifin kisan wata mata ‘yar shekara 22 da haihuwa. Rundunar
Kwankwaso Da Ganduje Su Ne Matsalar Da Ke Hana Jihar Kano Ci Gaba – Cewar Sheikh Ibrahim Khalil
Fitaccen malamin addinin Musulunci a jihar Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya bayyana cewa manyan ’yan siyasa biyu — Rabiu Musa
Fusatattun matasa a Garin Rano sun ƙone Ofishin ‘yansanda -Sun jikkita DPO
Baffa Ibrahim Kano A safiyar wannan rana ta litinin an samu hatsaniya a garin Rano , Sakamakon rasuwar wani matashi
Yadda farashin Dabbobi Yake a Kasuwanni gabanin Babbar Sallah .
A dai-dai lokacin da ya rage saura mako biyu, Musulmai su gudanar da Bukukuwan Babbar Sallah, farashin Dabbobi a kasuwanni
Mijin dana Aura Sau biyu na taɓa ganinsa a duniya kuma ba mu fi sati biyu ba Ya sake ni – in ji Mansura Isah
Daga Aisha Abdullahi Garba, Kano Jarumar Kannywood Mansura Isah ta bayyanawa BBC a wata da suka yi inda ta yi
Ƙasashen Larabawa sun yi fatali da kafa gwamnatoci biyu a Sudan
Ƙungiyar Ƙasashen Larabawa ta Arab League ta jadadda cewa duk wani yunƙuri na samar da wata gwamnati a Sudan ya
Nijar ta ƙulla wata yarjejeniyar man fetur da Mali
Mali da Nijar sun ƙulla yarjejeniyar wadata yankunan arewacin Mali da isashen makamashin man fetur bayan da dangantaka tsakaninta da
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da riga-kafin cutar Shan inna na shekarar 2025
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da gangami yaki da cutar Shan inna na shekarar 2025 a fadar Hakimin Warawa da
Gwamnatin Kano Ta Hana Tallace-tallacen Magungunan Gargajiya A Fina-finai Da Kan Tituna
Jami’in yada labarai na hukumar, Abdullahi Sani Sulaiman, wanda ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa a ranar Talata, ya









