Hausa News

Nijar ta ƙulla wata yarjejeniyar man fetur da Mali

Mali da Nijar sun ƙulla yarjejeniyar wadata yankunan arewacin Mali da isashen makamashin man fetur  bayan da dangantaka tsakaninta da makociyarta Algeria ta yi tsami.

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top