Daga Aisha Abdullahi Garba, Kano
Jarumar Kannywood Mansura Isah ta bayyanawa BBC a wata da suka yi inda ta yi bayanin yadda ta yi wani irin aure da har yanzu yake bata mamaki tace “an ɗaura ya tafi Legas ko na kirashi baya ɗauka, ƙarshe da akai masa fsau ya ce wai shi ya manta yayi Aure.”
Tunda ya tafi ban sake ganin sa ba sai takardar Saki, dan haka da yawan mu matan Kannywood muna son zaman Auren masu zuwa neman Auren mu ne basa zuwa da zuciya ɗaya.