Fuskokin wasu daga cikin waɗanda suka rasa ransu bayan sun dawo daga gasar wasanni ta ƙasaBy Hausa Daily Gazette / May 31, 2025 Wadanann suna daga cikin waɗanda Hatsari Ya rutsa da su a hanyarsu ta dawowa Kano daga gasar wasanni ta ƙasa. Hatsarin ya yi sanadiyyar Mutuwar mutane Sama da Ashirin.