Hausa News

Gwamnatin Kano Ta Hana Tallace-tallacen Magungunan Gargajiya A Fina-finai Da Kan Tituna

Jami’in yada labarai na hukumar, Abdullahi Sani Sulaiman, wanda ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa a ranar Talata, ya bayyana dalilin hukumar na yanke wannan hukunci da kin bin doka.A cewar sanarwar, hukumar ta lura cewa, yawancin tallace-tallacen magungunan gargajiya da ake watsawa a bainar jama’a a kan tituna ko kuma wadanda aka sanya a cikin fina-finan Kannywood, ba a kawo mata don tantancewa da kuma amincewa da su ba.

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top