Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON), ta samu nasarar jigilar mahajjata 32,549 zuwa ƙasar Saudiyya domin gudanar da Hajjin 2025.
An fara jigilar ne tun ranar 9 ga watan Mayu, 2025, inda aka yi amfani da jirage 79 zuwa yanzu.
Wasu jihohi kamar Adamawa da Filato sun riga sun kammala jigilar dukkanin mahajjatansu