Hausa News

Makusantan Marigayi Aminu Alhassan Dantata sun fitar fa Sabuwar Sanarwa game da Jana’izarsa

Bayanan da ke fitowa daga Makusanta Marigayi Alhaji Aminu Alhassan Dantata na nuni da cewa har yanzu ba a gama cimmq matsaya kkan onda za  binne shi ba.

Bayanan sun saɓa da bayanan da ake yaɗawa cewa  hukumomin Saudiyya sun amince a yi janaizar Marigayin a Madina .”Har Yanzu Ba Mu Cimma Matsaya Da Gwamnatin Saudiyya Kan Batun Binne Marigayi Aminu Dantata A Can Ba, Idan Abin Ya Ja Lokaci Za Mu Dawo Da Gawarsa Kano A Yi Jana’izarsa,”Inji Sakataren Marigayin, Wato Mustapha Abdullahi Junaidu

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top