Hausa News

Mijin dana Aura Sau biyu na taɓa ganinsa a duniya kuma ba mu fi sati biyu ba Ya sake ni –  in ji Mansura Isah

Daga Aisha Abdullahi Garba, Kano

Jarumar Kannywood Mansura Isah ta bayyanawa BBC a wata da suka yi inda ta yi bayanin yadda ta yi wani irin aure da har yanzu yake bata mamaki tace “an ɗaura ya tafi Legas ko na kirashi baya ɗauka, ƙarshe da akai masa fsau ya ce wai  shi ya manta  yayi Aure.”

Tunda ya tafi ban sake ganin sa ba sai takardar Saki, dan haka da yawan mu matan Kannywood muna son zaman Auren masu zuwa neman Auren mu ne basa zuwa da zuciya ɗaya.

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top