Nijar ta ƙulla wata yarjejeniyar man fetur da MaliBy Gazette Hausa / May 21, 2025 Mali da Nijar sun ƙulla yarjejeniyar wadata yankunan arewacin Mali da isashen makamashin man fetur bayan da dangantaka tsakaninta da makociyarta Algeria ta yi tsami.