Ƙasashen Larabawa sun yi fatali da kafa gwamnatoci biyu a SudanBy Gazette Hausa / May 21, 2025 Ƙungiyar Ƙasashen Larabawa ta Arab League ta jadadda cewa duk wani yunƙuri na samar da wata gwamnati a Sudan ya saɓa ka’ida kuma ba shi da gurbi, matakin da aka cimma bayan taron da aka gudanar a birnin Bagadaza.